Hukumomi a Najeriya sun ce an sako sauran dalibai 130 da aka yi garkuwa da su a jihar Neja. Wasu 'yan bindiga ne suka sace daliban da ma'aikatan makarantar ta Katolika ta Saint Mary a a watan da ya ...
Wasu majiyoyin tsaro sun tabbatarwa manema labarai batun ceto yaran a jiya Lahadi kodayake majiyoyin sun ce sai a yau Litinin ne za a samu cikakkun bayanai game da sakin yaran. A cewar majiyoyin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results