Masana al'amuran tsaro da ƴan Najeriya da dama na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu kan sanarwar da Shugaban Ƙasar Bola Tinubu ya fitar na ɗaukar sabbin jami'an ƴansanda a ƙasar. A ranar Lahadi ne ...
Ko kun san cewa akwai jam'iyyun siyasa 91 a Najeriya? Gajerun sunayen nawa daga ciki za ku iya lissafa wa cikin minti uku? Ko kun san cewa akwai jam'iyyun siyasa 91 a Najeriya? Gajerun sunayen nawa ...
Akwai hanyoyi ko tsari na ƙayyade nisabin Zakkah da lissafin diyya da mafi ƙarancin sadaki da haddin sata. Kwamitin Fadar Sarkin Musulmin Najeriya na fitar da bayani kan nisabin Zakkah da mafi ...